Hotunan da bidiyo Aure Ali Nuhu yata da kura a kafar sada zumunta…..
Turkashi Ganin wasu hotunan jarumin Kannywood Saki Ali Nuhu Muhammad yatada kura tundaga safiyar jiya laraba 9/2/2023.
Fitar hotunan na kafin Aure sun tada ce-ce ku-ce a kafar sada zumnta tun bayan ganin Ali Nuhu da wata matashiyar budirwa sunyi hotunan Amaren.
jaridar Hausa Daily News tayi kokarin jin ingancin wannan hotunan daga bakin jarumin kasan cewar ana samun wasu jarumai sunayin Aure surri in da muyi kokarin mu sameshi a waya hakan bai yiwu ba.
Amma daga bisani mun samu makusancin sa in da ya tabbatar mana da cewa hoton da ake yadawa ba gaskiya bane haka zalika suna neman masu yada irin wannan abubuwa ido rufe domin ganin anwa tufkar hanci.
Yakuma yi bayani akan cewa jarumai ana daukar su tallan kaya kona kwaliya ai musu hoto irin na Amare amma wannan baya daya daga cikin irinsu.