Labaran Kannywood
Adam zabgo ya mayar da martani akan tsohuwar matar sa.
Jarumin Kannywood ya nagantu akan tsohuwar matar sa.
Advertising
Adam a zangon jarumi a masana’antar kannywood wanda mutane da dama kemasa kallon yanayin Aure ne don kawai sha’awa ba dan samun ladaba.
Jarumin yafito ya saki wani video wabda yake mafana kan lamarin inda yace:
Idan da ace don sha’awa nake yin Aure da bazanyi Aure bama baki daya,domin a kowacce rana zan iya samun mata sama da biyar wadanda zanyi lalata dasu har a shekara ba tare dana maimaita wata daga cikin su ba
Advertising
Advertising