Labarai
Gwanin ban sha’awa yadda aka gwangwaje wajen bikin khadija Yobe.
Abin ban sha’awa yadda aka gwangwaje wajen bikin Jarumar Kannywood khadija Yobe fitacciyar a cikin fim din nan mai dogon zangon Izzar so.
Jarumai da suke fitowa a cikin ashirin na izzar so sun nuna farin cikin su a wajen wannan biki inda da yawan su suka gwangwaje ta da liki.
An kuma dauran Aure khadija Yobe da angonta Izzudden M Dikko a jihar Yobe, Muna musu fatan zaman lafiya ita da mijin ta