Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wata Sabuwa Tema makamshi na neman shiga rigimar da babu Ruwanta.

Hukumar lura da Kotunan Kano ta nemi Jarumar Kannywood Teema Makamashi da ta janye kalaman da ta yi a #TikTok kan shari’ar Murja Ibrahim Kunya.

Advertising

A wani faifan bidiyo da ta wallafa, Makamashi ta ce ta shiga ta fita ta yi ƴan abubuwa, kuma za a sako Murja cikin kwanaki biyu.

Kan hakan ne hukumar Kotunan Kano ta musanta iƙrarin, sannan ta nemi da ta janye domin har yanzu Murja dai ta nan nan ta zama Ƴar Gari a gidan Yari.

Ga ƙarin bayani a rahoton Inda Ranka.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button