Labaran Kannywood
Cin amana: Tun bayan kama Murja Ibrahim aisha najamu ta fara soyayya dashi har suke video.
Idris mai wutsiya yafara shan zagi da suka daga wasu mutane a manhajar TikTok inda ake kallo n sa da maci amana ne shi.
Kaman yadda muka labarta muku yadda murja Ibrahim ta labarta yadda akai hukumar yan sanda suka kamata har suka kaita kotu.
Ta bayyana mutane da take zargi da saka hannu a kamata inda ta bayyana Aminin ta wanda ta aminta dashi wato Ashiru da abokiyar ta aisha najamu.
Bayan shigar murja kurkuku an hangi aisha Najamu da Ashiru Mai wushirya suna cilin tare da ita wanda mutane da dama suka zage shi suke masa kallon maci amana.