Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Batun Hisbah Ta kaini islamiya sam ba gaskiya bane Sadiya Haruna tayi bayani.

Fitacciyar mai maganin gargajiya Sadiya haruna ta karyata jita jitan da ake waffawa na hukumar Hisbah ta kaita islamiyya.

Advertising

A wata hira da gidan radiyo kano tai da sayyada Sadiya haruna ta bayyana abin da ya faru inda ta karyata maganar kaita islamiyya.

A cikin hira da gidan radiyo sukai da ita ta bayyana takai taccen tarihin ta har ta bayyana Auren da tai a shekarar 2012 har zuwa rabuwar auren a shekarar 2015.

Ga cikar kiyar hirar da jarumar.

Advertising
https://youtu.be/1wnLF7Qtd00

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button