Advertising
Advertising
Labarai

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un Ya rasu saka makon kaiwa makwabcin sa taimako bayan wuta ta kama a gidan sa.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un Ya rasu saka makon kaiwa makwabcin sa taimako bayan wuta ta kama a gidan sa.

Advertising

Yanzu muke samun labarin rasuwar Magidancin nan mai suna Hassan wanda ya kaima makwabcin sa agaji yayin gobara ta tashi a gidan sa.

Allah ya karbi rayiwar Hassan ne bayan an kaishi asibi an masa iki saka makon yadda wuta ta kamashi shima,

Matashin ya rasu yana da yarinya guda da matarsa, muna rokon Allah ya albarkaci abin da ya bari shikuma Allah ya karbi shahadar sa Ameen.

Advertising

Allah yasa Aljannah ce makomar shi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button