Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

LABARINA SEASON 6 EPISODE 10

Labarina season 6 episode 10 yazo da wani abun mamaki wanda mutane suke jin haushin hakan wasu kuma suke murna da haka.

Advertising

Kamanr yadda mai kalli yasani shirin fim din labarina yana zuwa muku ne dag kafanin Saira movies, haka zalika an shaidi oamfanin wajen yin kokari wajan kawo muku fina finai masu kayatarwa da yin kokari wajen aiki.

Amma a wannan karon mutane sun fara surutu akan abin da ya faru a karshen fim din inda ake nema a kara lalalata rayiwar lukuman ta hanyar kara masa bakin jini a wajen Ummi da sauran yan uwan sa.

Abin da yan kallo ke jin haushi kenan a wannan shirin inda suka magantu akan haka amma shirin na wannan satin zai tabbatar wa da masu kallo gaskiyar lamarin asha kallon lafiya.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button