Advertising
Advertising
Labarai

YANZU: CBN ya umurci bankuna da su karbi tsofaffin takardun kudi na N500, N1,000, idan ya haura 500,000 akai CBN

YANZU: CBN ya umurci bankuna da su karbi tsofaffin takardun kudi na N500, N1,000, idan ya haura 500,000 akai CBN.

Advertising

Babban bakin Nigeria CBN ya amince da bankunan Nigeria su karbi tsofafin takardun kudade na naira 500 da 1000.

Babban bankin ya ce bai amince wa ban kunan karbar kudi sama da naira dubu 500 ba, Sun kuma ce indai ya haura haka sai dai a kawo su baban bakin na CBN.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button