Labarai

Kalli video😳Yadda aka kaiwa akuya dauki bayan maciji ya nanade ta.

Assalamu alaikum a wani saban video da muka wallafa muku zakuga yadda wani matashi ya taimakawa wata akuya yayin da wani katon maciji ke kokarin halaka ta.

Yanzu yanzu muka samu video yadda lamarin ya faru, tabbas da ba’a kaiwa akuyar dauki ba da sai macijin ya halaka akuyar har lahira.

Sai dai shi kansa makiyayin yasha wahala wajen kokarin kashe macijiyar duk da sun saba shiga daji.

Kalli video kaga abin ban mamaki.

A wani labari da muke samu shine na maganar kudi da Gwamnoni jihar suka kai gwamanti tarayya kotu.

Kawo yanzu jihohi 12 ne suka garzaya Kotun Koli suna neman kotun ta soke umarnin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na haramta amfani da tsoffin N500 da N1,000 da kuma tsawaita wa’adin tsohuwar N200.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button