kalli video yadda aka daurawa wata budurwa Aure da kare.
Wani saban al’amari na yadda aka daurawa wata budurwa Aure a kare a kasar India.
Babban abin ban mamaki a game da Aure dhine yadda mahaifin yarinyar shiya zaba mata kare da zata Aura.
An hada gagarumin biki aka kuma yiwa amaryar kwalliya sosai inda shima karen akai masa ado irin na Angwaye.
Sai dai kuma budirwa bata farin ciki da wanna Aure da aka daura kawai tana bin umarnin iyayen ta ne.
Bayan kammala biki an dau Amarya da ango zuwa gidan da zasu zauna kaman yadda akewa kowane ango da amarya akai musu addu’o’in zaman lafiya.
Sai dai nasan zakuyi tambaya akan meye dalilin dayasa aka daurawa budirwa yarinyar Aure da kare. cewar mahaifin yarinyar shugaban kauyen ne yace yarinyar anoba ce zata iya jawowa kauyen masifa.
An daura mata Aure da karen ne sabida duk wata masifa da zata zo zata koma kan karen ne cewar mahaifin yarinyar.