Advertising
Advertising
Uncategory

Inallillahi wa’innailaihi raji’un kalli video yadda kara kwana yakai wani matashi cikin daji.

Inallillahi wa’innailaihi raji’un kalli video yadda kara kwana yakai wani matashi cikin daji.

Advertising

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa daku a wani saban video da muka samo muku na wanni matashi da kara kwana ya kaishi cikin daji.

Wannan matashi ya bayyana ne tare da budirwa sa, inda wani mafarauci yay awan gaba da budirwa shi kuma ya kora shi.

Ga dai cikaken video abin da ya faru.

Advertising
https://youtu.be/LU9Rq5YUTiU

Manyan Motoci na zamani kirar HILUX guda 18 Sanata Barau ya rabawa Jami’an Yansanda na Kananan Hukumomin Kano ta arewa 13 domin inganta tsaro.

Domin inganta harkar tsaro a fadin Kano ta arewa dama jihar Kano baki daya, Mai girma Sanata Barau ya rabawa Yan sandan Kano ta arewa Motoci kirar Hilux 18 domin karfafawa musu gwuiwa suji dadi cigaba da kula da lafiyar Al’umma da inganta tsaro.

C.P Mamman Abdu Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano, ya bayyana cewar wannan aiki da mai girma Sanata yayi na bawa jami’an tsaro na Yan Sanda abin a yaba masa ne ya kuma kamata sauran masu mulki da masu shuni suyi koyi dashi.

Sanatan yaci alwashin bada dukkanin wata gudunmawa ga jami’an yan Sanda ta kowanne fanni domin ganin an samu ingantaccen tsaro.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button