Advertising
Advertising
Labarai

Kalli video yadda wani zaki ke kokarin halaka Wani mafarauci.

Turkashi video wani mafarauci na kokarin raba rigimar wani zaki da giwa.

Advertising

Zakin da giwa sun kifar da motar wani matafiyi yayin da yake tafiya a wani daji.

Mutumin yayi yin kurin guduwa amma abun ya gagara sai da namun daji suka cin masa.

https://youtu.be/3cdeJjdYnDo

Ań Ɗaúra Aúren Hauwa’u Yarínyar Da Aká Ɗaukì Hótón Ta Tanã Sallah A Kasúwa

Advertising

A Jìya Lahadí 19-03-2023 aka ɗaurá aurén Hauwa’u da mijinta Haruna yarinyar da aka dauki hoton ta tana Sallah a kasuwa wajen neman abin rufawa kai asiri a ƙwanakin baya.

Idan baku manta ba bayan zantawa da ita akan dalilin da yasa take tallah ta bayyana cewa tana yin talla ne domin neman abin rufin asirin da za ayi mata kayan ɗaki inda tace an sanya ranar auren.

Wanda daga bisani mutane daban daban suka haɗa gudunmawar kudi aka sai mata kayan daki, yau kwanci tashi gashi Allah yarda an daura mata aure.

Allah ya sanya alkairi a wannan aure, ya ba su zaman lafiya da zuriya mai albarka. Ya saka wa mutanen da suka bada gudunmawa ta fannin daban-daban. Allah ya sakawa kowa Da alkairi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button