Labaran Kannywood
Azima gidan Badamasi tasah tsinuwar Allah daga gurin masoyan ta.
Fitacciyar jaruma masanatar Kannywood Hauwa Abubakar Ayawa wadda akafi sani da Azima Gidan Badamasi tasha tsinuwar Allah daga wajen masoyanta bayan tasaki wasu hotuna.
Advertising
Azima ta dora wasu hotuna da akwanan baya ta taba saka irin hotunan Wanda ke bayyana nonuwan ta.
A kwanan baya jarumar ta wallafa amma da taji masoyan ta sun mata magana bai kamata tana saka rin wannan hotunan ba sai ta nuna kuskure ne bazata sake ba.
Sai gashi kwatsam jarumar ta sake bayyana hotuna wanda suka fi na baya rashin tabiya wanda hakan yasa masiyanta sukai mata Allah wadai da kuma yi mata addu’a shirya.
Advertising
Advertising