Uncategory
Dalilin dayasa aka sake maida Murja Ibrahim kunya godan maza.
An sake maida jarumar TikTok Múrja Ibrahim kunya gidan maza kasa makon wata yar hatsaniya.
Murja Ibrahim da Ashiru mai wushirya sun sake komawa gidan maza a dai dai lokacin da ake kokarin bad belin su.
Adai dai lokacin da kotun ta amint da karbo takardar beli alkali ya samu labarin garin kano ba lafiya yasa aka sake maisa su zuwa gidan maza har zuwa biyu ga saban wata.
Kotu ta sake aike wa da Murja Ibrahim Kunya da Ƴan TikTok ɗin nan uku zuwa gidan Yari har zuwa ranar 2 ga watan Maris mai zuwa.