Labarai

Innalillahi kalli Video yadda aka kama wata tsutuwa dauke da mugan kwayoyi.

kalli Video yadda aka kama wata tsutuwa dauke da mugan kwayoyi.

An bayyana wasu manyan hanoyi guda 20 da ake safara miyagun kwayoyi da hodar iblis.

Kaman yadda kuka sani hukumomi da jami’an kasar waje na fama da masu safara miyagun kwayoyi.

Haka zalika suma masu safara kullum sake bullo da wasu dabarun ganyoyi suke wajen gujewa jami’ai a game da harkar inda kullum suke zuwa da saalo kala ala.

Wannan dalilin ne yasa aka bayyana hanyoyin guda 20 da ake gudanar dasu wajen wannan sabga dan haka duk wanda yaga video sai ya kula ya an kara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button