Advertising
Advertising
Labarai

Karon farko Sarki Khalifa Muhammad Sunusi lamido ya ragargaji Ganduje bayan shekaru uku da barin sa sarki.

A karo na farko Khalifa Muhammad Sunusi Tsohon Sarkin kano ya yi maganganu game da gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a cikin wata hira da akai dashi ta manhajar Zoom.

Advertising

Duk wanda yasani dai akwai tsohuwar takun saka tsakain Gwaman kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da tsohon sarkin kano Khalifa Muhammad Sunusi.

Tun bayan sauke Sarkin kano da gwamnatin tayi bai sake cewa komai a game da ita ba sai yanzu da ake gab da sake sabon zabe.

Ga video.

Advertising
https://youtu.be/r-dk6Xo-h44

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button