Advertising
Advertising
Labarai

Subhanallah 😳kalli video Yadda wata macijiya ta hana wasu ma’aikatan titi aiki.

Turkashi An samu wata ƙatuwar mucijiya da ta hana wasu ma’aikatan titi yin aiki saka makon ta nanade motar da suke yin aiki.

Advertising

Wani Bidiyo da ya karade kafar sada zumunta na wata ƙatuwar macijiya da ta hana wasu masu aikin titi yin aiki.

Wannan video dai ya bawa kowa mamaki ganin yadda macijiyar bataa jin tsoron komai, duk da wwasu sunyi kokarin kora ta amma hakan bai yiwu ba.

Fasto ya warkar da wata mata mai fama da Jinyar karyewar wuya nan take a wurin Zabe

Advertising

Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel.

Yadda Wani Fitaccen Malamin Addinin KIRISTA a Najeriya Dr. Fasto Paul Enenche Ya Gudanarda da Warkar da marasa lafiya a Layin Runfunan Zabe.

Dokta Paul Enenche ya yi addu’a ga wata mace wacce take fama da jinyar Karyewar wuya a rumfar zabe.

A rahoton na mu ya cigaba da Tabbatarwa Cewa; kuma ta samu waraka nan take, wanda a da can bata iya juyar da wuyanta kafin s amma an gan ta tana jujjuya wuyanta tana mai tabbatar da ikon Allah akanta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button