Labarai
Yadda Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya jefa kuri’a cikin lumana.
Dan takara shugaban kasa Dr Rabiu Musa Kwankwaso yayi zaban sa a mazabar sa safiyar yau 25 ga watan Fabrairu.
Ana gudanar da zabe cikin lumana a wasu sassa da muke samun labari yanxu.
ji