Advertising
Advertising
Labarai

Bayan Shafe kwanaki a kurkuku murja Ibrahim ta fito.

Fitacciyar yar TikTok murja Ibrahim kunya ta fito daga gidan yari bayan bada belinta da akayi.

Advertising

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.

Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushirya da Sadik Sharif zasu dinga sharar Masallacin Murtala har tsawon sati uku.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button