Advertising
Advertising
Labarai

Kalli wani video ko kunya basaji ya ta ziyarci dakin sa amma tana neman amfani da ita.

Innaliliahi Wa’innailaihi Raji’un wani Rashin yautawa da wasu samari ke gudanawar babu tsoran Allah kuma har suke daukar video.

Advertising

Asirin wani matashi da yake daukar yan mata yana kaisu dakin sa dake zaman gwauranta yana amfani dasu ya tonu.

Mutumin dai asirin sa ya tonu bayan ya mika wata budurwa ciki yayin da yake kokarin haike mata.

Budirwa ta bayyana cewa indomie taliyar yara kawai ya siya mata da lemo wanda hakan yasa ya ribace ta zuwa dakin sa domin ya biya bukatar sa.

Advertising

Wasu matasa ne suka ankara inda suka kira yan sakai dake unguwar aka fito da budurwa aka mikata hanun iyayen ta shikuma suka hukunta shi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button