Labarai

Wani matashi ya roki Abba gida gida da ya Aura masa Aysha Humaira bayan an rantsar dashi.

Turkashi wani matashi yayi wani rubutu a shafin sa na sada zumta inda ya roki sabon gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Daya Aura masa jarumar Kannywood Aisha Humaira idan ya tashi auren zawarawa.

Matashi Mai suna Zuhudu Dan asalin garin Kano yayi wannan roko ne a shafin sa na Facebook inda mutane da dama sukai masa tsokaci a game da lamarin.

kaman yadda kika sani Aisha Humaira jigo ce a tafiya jam’iyar APC wadda kowa yasan ta a jam’iyar.

Wasu mutane sun Kalli rubutun yaron a matsayin cin fuska wasu Kuma suna Ganin haka dai dai ne.

“NI Zuhudu Ne ina Roqon idan me Girma Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya tashi Auren Zawarawa a Kano a aura mun AISHA HUMAIRA”.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button