Wakokin Hausa

Sabuwar wakar Salim Smart Ramdan Mubarak Song 2023

Fitaccen mawaki Hausa Wanda ludayinsa ke kan daho Salim Smart ya saki Sabuwar wakar sai Mai suna Ramadan Mubarak.

Salim Smart ba bako bane wajen sakin wakoki masu Dadi musamman na soyayya.

wanda da yawan mutane sunyi mamaki da sukaji ya saki wakar Ramadan kadan cewar kan fagen soyayya aka sanshi.

zaku iya download din ta ko ku saurara ta hanyar danna video.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button