Labaran Kannywood
Masha Allah yadda mawaki Rarara ya gudanar da rabaon Kayan abinci da kudade.
Fitaccen mawaki siyaysa Alh. Dauda kahutu Rarara ya raba kayan Abinci da kuɗi ga mabuƙata domin sauƙaƙa musu ɗawainiyar Azumin watan Ramadan.
Waɗanda sukaci gajiyar tallafin sun samu Buhun -Hunan Shinkafa, Katan – Katan na Taliya tare da Kudin Cefane.
Wannan labari mun samoshi daga shafin Haji Shehu ya wallaha wannan bayani a yau 28 ga watan maris 2023.
Muna rokon Allah ya saka masa da mafificin alkhairi Allah Kuma ya yalwata arzikin sa.