Advertising
Advertising
Education

Wannan dalilan guda biyar 5 sune suke hana mutun samun aikin kidaya Census.

Wannan dalilan guda biyar 5 sune suke hana mutun samun aikin kidaya Census.

Advertising

Bangarorin biyar da zasu hana mutum cin gajiyar shirin aikin kidayar jama’a koda mutum an amince da neman aikin wucin gadi da yayi na aikin kidayar jama’a , bangarorin nan biyar basa cikin wanda zasu gudanar da aikin ko da ko mutum ya samu Approval saboda cikin jarin sunayen abubuwan nan akwai abun da ita hukumar ce take baiwa ma’aikatan ta damar nema.


Wasu abubuwa guda biyar da yakamata Ka sani  da kan jawo hukumar kidaya ke sakawa mutane, bangarorin nan biyar basa cikin wanda zasu gudanar da aikin ko da ko mutum ya samu Approval saboda cikin jarin sunayen abubuwan nan akwai abun da ita hukumar ce take baiwa ma’aikatan ta damar nema ba kowa da kowa suke dauka ba sai a kula Sosai.

1-Coordinator 

Advertising

2-Field Coordinators

3-Field Supervisor

4-Quality Assurance Assistants/Rovers

5-Monitoring & Evaluation Officers

Facilitators da workforce sune suka karbi horo tun a farkon shekarar nan ,cikin watan ukun nan da muke cike akai musu payment na allowance naira duba 171k yayin da wasu daga cikin su suka samu naira duba 141 , hukumar kidaya ta tsara facilitator da workforce zasu baiwa Enumerator da Supervisor horo a dukkan Ƙananan hukumomi 774 da muke dasu najeriya ana sa rai satin da zamu shiga na gobe hukumar zata fara aikawa da wanda aka aminci da neman aikin su sakon Email address.

•Supervisor 

•Enumerator 

Har yanzu adaden yawan mutanan da ake bukata basu kai ba shiyasa hukumar bata rufe aminciwa da neman aikin Applicant ba , wanda har yanzu APPLICATIONS STATUS nasu yana Pending su jaraba sake komawa sakàteriya inda akayi musu screening ko Allah zaisa a dace .

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button