Wakokin Hausa
Katanga-Sheriff Sadiq Umar (official Audio)
Sabuwar wakar Sheriff Sadiq Umar Mai taken suna Katanga, Fitaccen mawakin ya saki wakar a yau juma’a 31 ga watan Maris.
Advertising
Sheriff Sadiq Umar sabon mawakin ne wanda ya fara tashe a wata wakar da mai suna Jazaba wadda ta sanadiyar ta ya shiga gidan yari.
Wannan mawaki yazo da salon wakar soyayya wadda take dauke da shawki.
A wannan karon ma ya zaki wakar tasa mai suna Katanga wadda itama tayi dadi sosai, Zaki iya dakko wannan waka ko kuma ku saurareta.
Advertising
Advertising