Labaran Kannywood

Karya ne Babu Soyayya tsakanin Hamisu Breaka da Rakiyya Moussa.

Karya ne Babu Soyayya tsakanin Hamisu Breaka da Rakiyya Moussa.

Ana Wata Ga Wata Wani Yaron Hamisu Breaka Ya fito Yace byabu Soyayya Tsakanin Rakiyya Moussa Da Shi.

A Halin Yanzu An Saka Mutane Cikin Rudani Kasan Cewar Kowa Yana Tausaya Mata Akan Abin Da Take Fada An Mata Akan Soyayya.

Tun Bayan wata Hira Da Hadiza Gabon Tayi Da Jaruma a Kannywood Wato Rukayya Musa Wacce Asalinta Yar Kasar Niger Ce, Ta Bayyana Labarin Soyayyar Ta Mai Matukar Taba Zuciya, Hakan Ne Yasa A Kaure Da Muhawara Game Da Lamarin.

Jaruma Rakiya Musa, Ta Bada Labarin Wani Saurayi Nata Ne Wanda Sunyi Soyayya Irin Ta Gaske Wanda Ba,a Fiya Samun Irinta Ba. Daga Baya Kuma Dan Talikin Ya Yaudareta, Hakan Yasa Ta Shiga Wani Mawuyacin Hali Ta Yanda Rayuwarta Gaba Daya Ya Canja.

Sai Dai Wata Magana Na a Fitowa Daga Tsagin Hamisu Breaka Wadda Suke Cewa Sam Babu Soyayya Tsakanin Rakiyya Moussa Da Shi, Ku kalli bidiyo dake kasa dan suararan abin da suke fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button