Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Teema Yola ce ta ganni tace tana Sona Amma bana soyayya. har taja ra’ayinsa video wata hira da Anas magu.

Turkashi yanzu Anas magu ya bayyana gaskiya dake tsakanin sa da Teema Yola fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood wadda tai shura a fim din labarina na kamfanin Aminu saira.

Advertising

Ansa magu wanda kowa ya sanshi da Teema Yola wajen buga soyayya musamman a kafar sada zumunta ta TikTok, Instagram da sauran su.

Jarumin shima yakan dan fito cikin fina finai ko Video wakoki amma dai yafi yin suna a manhajar TikTok, inda kusan duk wanda ya sanshi a nan zaice ya sanshi.

Freedom Radio sun yi hira dashi a wani shiri da suke haskaka a bidiyo inda ya bayyana gaskiyar sa akan masu cewa ya yaudara Teema Yola ya ki Aura ta.

Advertising

Ku kalli bidiyo a nan kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button