Labaran Kannywood

Mahaifina ne ya kaini Kannywood Na fara fim cewar A’isha Aduniya ta bayyana haka cikin wani faifan video da akai hira da ita.

Jaruma Aisha Umar da aka fi sani da Aisha A Duniya ta ce Mahaifinta ne da kansa ya kai ta Kannywood ya danƙata a hannum Jarumi Tijjani Asase.

Jaruma Aisha Umar da aka fi sani da Aisha A Duniya ta ce Mahaifinta ne da kansa ya kai ta Kannywood ya danƙata a hannum Jarumi Tijjani Asase.

Aisha ta ce, da farko ta samu tirjiya kafin daga baya Mahaifinta ya fahimce ta ya sahale mata. Ta ce babban burinta a rayuwa shi ne ta yi suna duk inda ta je a ce ga Aisha, sai kuma ta samu miji ta yi aure.

A wannan makon, ita ce baƙuwar shirinmu na Daga Kannywood. Jarumar ta kuma yi martani ga masu yiwa ƴan fim kallon marasa tarbiyya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button