Wakokin Hausa
Auta waziri – Dare Guda (official Audio) 2023.
Auta waziri – Dare Guda (official Audio) 2023
Advertising
AUTA WAZIRI Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Dare guda“.
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.
Advertising
Ku cigaba da biyar mu dan samun sabon wakoki Hausa.
Advertising