Uncategory
Hamisu Breaka – Burina (official Audio) 2023.
Hamisu Breaka – Burina (official Audio) 2023
HAMISU BREAKA Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “BURINA“.
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.
Ku cigaba da Hausadailynews domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.