Wakokin Hausa
Auta waziri – Heart Desire (official Audio) 2023.
Auta waziri – Heart Desire (official Audio)2023.
Auta Waziri Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Heart Desire“.
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.
Ku cigaba da Hausadailynews domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.