Advertising
Advertising
Labarai

Ummi karama Jarumai fim din Labarina ta gwan gwaje mahaifiyar ta da…..

Ummi karama Jarumai fim din Labarina ta gwan gwaje mahaifiyar ta da…..

Fitacciyar jaruma a fim din Labarina Wadda ludayin ta ke kan daho wato Ummi karama rayuwa mahaifiyar ta goma ta arziki wajen lulubeta da malamai masu dadi.

Advertising

Ummi karama ta kasan ce tsohuwar mata ga jarumin masana’antar Kannywood Adam A Zango wanda wanda da zaman aure su ya zo karshe.

Jarumar ta wallafa wasu hotuna guda uku tare da mahaifiyar ta sunyi ankon kaya iri daya, ta kuma rera malamai masu dadi kaman haka.

Jarumar tayi wallafa cikin harshen turanci take cewa: Rayuwa ta, Bugun zuciya ta, Farin cikina, Ina sonki bata, Allah ka bani ikon kyautata Miki uwarsa tafi ta kowa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button