Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Wani matashi ya kashe mahaifiyar sa har lahira.

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Wani matashi ya kashe mahaifiyar sa har lahira.

Duniya ina zaki damu ana zargin wani matashi da hallaka mahaifiyar sa har lahira saka makon wata sabani da suka samu.

Advertising

Wani matashi dake zaune a garin Kano karamar hukumar Nasarawa unguwar Rimin kebe ya hallaka mahaifiyar sa saka makon wata hatsaniya tsakanin su.

jaridar Aminiya ta wallafa wannan labarin a shafin ta inda tai Mai wallaha gajeriya wanda ga dukkan alamu matashin na ganin hukumar yan sanda na cigaba da bincike.

Ana zargin wani matashi a unguwar Rimin Kebe da ke Kano ya soka wa mahaifiyarsa wuka har sai da a mutu sakamakon wata sa-in-sa da ta shiga tsakaninsu.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button