Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Auta Waziri – Kewa Official Audio 2023.

Auta Waziri – Kewa Official Audio 2023.

Advertising

Auta Waziri Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wani saban video wakar sa mai taken suna “Kewa“.

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

Advertising

PLAY

Auta Waziri – Kewa Official Audio 2023.

Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button