Labarai

Tirqashi; Dattijon Da Aka Gani A Gidan Mata Masu Zaman Kansu, Wanda Ake Zargi Da Aikata Assha…

Dattijon Da Aka Gani A Gidan Mata Masu Zaman Kansu, Wanda Ake Zargi Da Aikata Assha…

Abin kunya abin takaicin da wasu mata suka aikata yabawa mutane haushi, yayin da suka kai wanni dattijo dakin su da suke zaman kansu sukai masa video.

Dattijon ya shiga tashin hankali tun bayan da abun ya faru kaman yadda zakuji cikin video nan.

A yadda ake fada ance tsohon yana bada magani ne inda karuwa ta rokeshi dayazo dakin ta saboda tana gane gane a dakin domin yay mata magani.

https://youtu.be/fL2Ngl_uW3g

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button