Labarai
Wannan rashin imani har ina wasu barayin waya sunyi sanadiyar cirewar hanun Wani matashi.
Wannan rashin imani har ina wasu barayin waya sunyi sanadiyar cirewar hanun Wani matashi.
Wani matashi wanda shekarun sa basu gaza 26 ba ya gamu da wasu marasa imani masu kwace waya sunyi sanadiyar cire masa hannun sa guda daya.
Advertising
Wani matashi yayi magana kan irin rashin imanin da barayin waya kewa mutane, inda yace matukar ba gani sukai ana kashe suba bazasu Dena aikata wannan mummunar dabi’a ba.
Matashin yace ba wannan ne farau ba akan wannan matashi ba barayin sun kwanan biyu suna wannan mummunar dabi’a.
A karshe yace dole gwamnati ta tashi tsaye ko kuma a bawa mutan gari damar halaka duk wani da aka samu da irin wannan sana’ar.
Advertising
A karshe dai muna cewa Allah ya kyauta ya kara kare mu daga sharrin wannan mutane Ameen
Advertising