Advertising
Advertising
Uncategory

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Amarya Amira ta rasu ana shirin yin bikin ta.

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas Allah yayiwa wata amarya mai suna Amira rasuwa.

Advertising

Amira ta rasu Saura kimanin Sati biyu bikin ta. Yar unguwar ayagi dake cikin kwaryar garin Kano.

Anyi jana’izar ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar. Muna rokon Allah yay mata Rahama yasa chan tafi Nan Ameen.

Ku cigaba da bibiyar shafin mu hausadailynews.com domin samun labarai masu in ganci mungode.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button