Labaran Kannywood
Rukayya Labarina: Mahmud Abokina ne sosai a zahiri Cewar Teema Yola a wata hira da akai da ita.
Jarumai A masana’antar Kannywood kuma fitaciya a shirin nan mai ogon zango wanda kamfanin Aminu saira ke shiryawa.
Jarumar mutane sunfi sani ta da suma Rukayya amma sunan ta na zahiri Fatima wanda wasu ke ce mata Teemah.
Ta bayyana irin alakar ta da Nuhu Abdullahi wanda a cikin shirin ke kiran sa da Mahmud.
A wata hira da gidan jaridar BBC tai da ita ta bayyana hakan zaku iya kallon hira a wannan video.