Advertising
Advertising
Labarai

innalillahi wannan rashin imani har ina yadda wata kishiya ta dubawa abokiyar zaman ta ruwan zafi.

innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u wannan rashin imani har ina yadda wata kishiya ta dubawa abokiyar zaman ta ruwan zafi.

Advertising

Budirwar tayi bayani sosai akan yadda lamarin ya faru da ita kaman yadda take bayani cikin video ta ce Tana zaune tana cin abinci kawai taji an Zubo mata ruwan zafi a kanta.

Ta kara da cewa bayan kishiyar Tata ta kona ta tayi amfani da itace tana buga mata wanda sanadiyar haka ta kara samun raunuka a jikin ta.

Ta kuma ce bayan hakan ta faru mijin nasu duk ya sallame su ya kuma bata Naira 3000 domin taje chan gidan iyayen ta garin Gusau tayi magani.

Advertising

Ga dai cikakkiyar hira da.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button