Advertising
Advertising
YouTube Features

MTN Sun Fitar Da Sababin Code Din Ganin Balance dana siyan Data.

Kamfanin Kiran waya Na MTN ya fitar da sabon lambobin Ganin Asusun kati dana siyan Data Da kuma Na saka kati.

Advertising

Kamfanin Na MTN sun fitar da wannan sabon Code A siyar Laraba 17 ga watan 5 2023.

Ga sababbin CODE din kamar haka:

Wrong code. For

1.Data Plans-312

Advertising

2.Airtime Recharge-311

3.Borrow Airtime-303

4.Account Balance-310

5.Data Balance-323

6.Share Data-321

7.VAS-305

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button