Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

ALAQ 4 – ABDUL D ONE AOfficial Audio 2023.

ALAQ 4 – ABDUL D ONE AOfficial Audio 2023.

Adul D One Fitacen mawakin Hausa wanda ludayin su ke kan da ho sun saki wata sabuwar waka mai taken suna “Alaq“.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wannan lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

PLAY

Advertising

Ku cigaba da Hausadailynews domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button