Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video: Yan tiktok sun fara korafi kan yawan kama su da hisba keyi.

Tun bayan da Hukumar Hisba ta kano ta kama fitaccen mai rawar Nanayennan a kafar da ake kira da lawancy ake ta maganganu.

Advertising

Wasu na duba goyon baya wasu na nuna akasin haka, Amma sai dai mafi yawancin masu wannan korafi yan ba mazauna Kano bane.

Anfi samu daga mazauna kaduna da suran jahohin ketare inda suke nuna hukumar hisban na nuna wariya a game Kamen da take basa kama masu farcen susa sai yayan malam shehu.

GA BIDIYO WASU DA SUKE KALLON HAKA A LEFI.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button