Advertising
Advertising
Labarai

Wata sabuwar Ana tsaka da neman iyayen sa ya yashe mai unguwar da ya tasince shi.

Wata sabuwar Ana tsaka da neman iyayen sa ya yashe mai unguwar da ya tasince shi.

RESHE YA JUYA DA MUJIYA: A safiyar yau mun daura hoton yaron nan wanda aka ce ana Cigiyar Iyayen sa.

Advertising

Bayan kaisa Gidan Mai-Unguwa dake Maitumbi A Minna domin cigaba da neman Iyayen nasa, lokacin da Yan Gidan Mai Unguwar suka je Sallar Juma’a ne kuma sai yaron ya tattara masu wayoyin hannu (Handsets) da kuma rediyoyin zamani (Mp3s).

Yanzun dai Ana neman yaron ruwa a jallo.

~ Ummikhaltume Abdullahi Kuta

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button