Advertising
Advertising
Uncategory

Dauda kahutu Rarara – Tsula Ya Sallama Official Audio 2023

Dauda kahutu Rarara – Tsula Ya Sallama Official Audio 2023

Dauda Kahutu Rarara Fitacen mawakin Hausa wanda ludayin su ke kan daho ya saki wani Sabon Album dinsa mai taken suna “Tsula Ya Sallama”.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Siyasa da nishadantarwa, inda a wannan lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button