Labarai

Subhanallah Bidiyo tsiraici wata budirwa ya jawo an fasa Aure ta.

wata Budirwa wadda shekarun ta basu gaza 19 ba yar garin Kaduna wadda Bidiyon tsiraicin ta yay sanadiyar fasa auren ta da mijin ta zai yi.

Daga Salisu; Duniya ina zaki damu yadda mata suka lalace da turawa samari tsiraicin su ya zama ba komai ba a gare su.

Ya kamata iyaye su ringa sanin me yayan su suke aikatawa da wayar hannu cewar Salisu, haka kuma su ringa bibiyar wayar hannu su.

A wata lecture ta Sheikh Jaafar Mahmud Adam (Rahimahullah) mai suna Sa’adah…

Yace “Da za’a tarawa Namiji duka matan duniya a bashi su a matsayin matan aurensa shi kad’ai, sai a ware guda daya a killaceta ace ban da ita”

Yace to da gaba daya hankalinsa zai koma kan wannan matar ne, zai dinga tunanin watakila akwai wani abu da take da shi wanda sauran matan duniya gaba daya basu da shi, kuma da zaka duba a cikin matan nasa akwai wadanda suka fita duk abin da take taqama da shi din🤣

Dan haka mata ku daina wahalar da kanku akan maza duk haka muke, duk irin kyau ko tarbiyyarki idan har namiji ya mallakeki a matsayin matarsa to sai dai ki had’a da hakuri, amma ba zaki iya hanashi qara aure ko kula wata mata a waje ba sai dai idan Allah ne kawai ya kareshi…

Su kuma Mata kullum tunaninsu idan zaka qara aure shine me nayi masa? Me na rageshi da shi? Me yarinyar nan ta fini? Me take da shi wanda ni ban da shi? Basu san cewa halittar ‘yan mazan ce a haka ba🤣

Allah Ya jiƙan malam da Rahama, Ya sa aljanna ce makoma agareshi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button