Labarai

Subhanallah Bidiyon kama wani matashi yana lalata da yawa.

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Bidiyon wani matashi da aka kama yana lalata da gawa a kan bola bayan yadda ita da wasu sukai.

Duniya ina zaki damu kalli cikakken Bidiyon yadda lamarin ya faru. Duniya yazo karshe waiyazu billah.

Watarana wani bawan Allah Allah Ya hore mishi Ya samu wadatar aljihu dana zuciya, sai kawai ya faɗa wa matar shi tunda yanzu dama ta samu zai fara haɗa kayan lefe domin yana son ƙara aure. Matar dake ƴar mutunci ce tayi son barka da fatan alheri. Kuma yace da ita yana son ita zata tara mishi kayan a ɗakin ta. Haka kuwa akayi, idan ya samu kuɗi sai ya sayo zannuwa ta ajiye, idan ya samu kuɗi ya sayo bulawus ya ajiye, haka dai ya haɗa komai da komai na kayan aure hadda akwati complete.

Watarana sai wannan mata take labarta wa wata muguwar ƙawar ta abun alheri da mijinta zai yi inda itace ma ke tara mishi kayan da kanta. Ae kuwa Munafukar sai ta zuga ta akan ae ya raina mata hankali ne ma da kuma cin fuska tunda har itace zata tara mishi kaya. Ta zuga ta ta nemi almakashi ✂ ta bi kayan nan kaf duk ta keta su ta mayar cikin akwati ta rufe…

Watarana ya dawo gida ya dawo da wasu kuɗi sabbi sai yace da ita daga kuɗin ƙasan akwati a saka. Sai kuma yace da ita: “Uwargida kin tabbatar komai sun cika a kayan nan duk inda zamu kai ba raini ko?” Uwargida ta amsa da: “Eh Maigida, ae ko ƴar Gwamna ce zamu auro ta da wannan kayan”…

Maigida ya saka mata albarka Ya damƙa mata kuɗin sai yace da ita: “Uwargida wallahi ba wani aure da zan ƙara, kawai yadda kike kyautata mini ne naga ya dace nima na kyautata miki ta hanyar miki sabon lefe kamar sabuwar Amarya, Allah Ubangiji Ya Miki albarka, waɗannan kayan lefe duk naki”…

Ƴan’uwa masu albarka, wato shi fa mugunta fitsarin faƙo ne kan mai shi yake komawa.

Shiyasa Hausawa suka ce idan zaka gina Ramin mugunta, gina shi gajere ta yiyu kai zaka afka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button