Labarai

Zaɓaɓɓen gwamnan jahar Kano eng Abba Kabir Yusuf ya fara aikin gwamnati da kafar dama

A daren juya ne mai girman gwamnan jahar Kano ya jagoranci rusa wasu gine gine da akayi ba bisa ka’ida ba.

Yadda aka gudanar da ruwau.

Wannan ginin da aka rusa anyi su a karkashin gwamnatin DR Abdullahi Umar ganduje.

Inda aka bayyana cewa wannan gine gine ba,ayi su a bisa ka’ida ba.

Haka zalika sabuwar gwamnati jahar Kano karkashin Abba Kabir Yusuf sun bayyana filayen gwamnatin jahar Kano ne aka sayar.

Ina a halin yanzu dai ana cigaba da rusa irin wannan gine gine da akayi zargin cewa ba bisa ka’ida akayi su bah

Muna fatan Allah ya kara dafawa sabon gwamnan jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya sauke nauyin da mutanen Kano suka daura shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button