Uncategory
YANZU YANZU Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Eng Abba Kabir Yusuf yanada sanarwar akan masu kwasar ganima.
Mai girma Gwamnan Kano Eng Abba Kabir Yusuf yayi sanar wa ga hukumar yan sanda kan matasan da suke diban kayan mutane a matsayin ganima.
Advertising
Gwamnan yayi magana akan hukumar yan sanda da su kama mutanan da suka daci kayan mutane da sunan gani ma.
Sanar War ta fito a safiyar yau Litinin yayin da wasu matasa suka farawa kayan shagunan mutane dake masallacin Edi dake cikin birni.
Advertising