Labarai

Video wata mata da ta wayi gari da kofaton irin na saniya ance asiri akai mata.

Wata mata yar asalin ƙasar Tanzania ta wayi gari bayan tashin ta daga bacci da kofaton irin na saniya a kafafun ta.

Matar ta bayyana cewa lafiya kalau ta kwanta bacci sai wayar gari tai ta ganta da wannan saban al’amari.

Wanda mutanan dake unguwar suke danganta lamarin da asiri, kasan cewar matar tana takun saka da matar.

Sai dai matar tace ita ta dauki lamarin kawai ƙaddara daga Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button